Jump to content

kariya

Daga Wiktionary

Kariya Na nufin bayar da tsaro ga Mutum ko kuma wani Abu Don kar ya Cutu.

Kariya Kalmar aro ta akayi daga turanci, kariya itace bar dake bayan Keke , Wanda Ake dauko kaya.

[1]

Misali

[gyarawa]
  • Soja Yanaba da kariya ga kasarsa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Protection

Manazarta

[gyarawa]