Jump to content

kashi

Daga Wiktionary

Kashi Shi ne dattin abincin da aka ci kuma ya narke a cikin ciki sannan yake fita ta dubura.

Kashi shine wani abu ne da aka rarba shi izuwa gida biyu ko fiye da hakan

Misali

[gyarawa]
  • Zaharaddini yayi abun Kashi kashi

Kashi wani abu ne da yake a jikin mutun wanda fatar shi tarufe ko a karkashin tsoka