kasuwanci
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kasuwanci na nufin siye da saidawa ko sarrafa abinda za'a iya siye ko a saida.
Asali
[gyarawa]Hausa: kāsuwā
Suna
[gyarawa]kāsuwancī (n.)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: commerce
- Harshen Portugal: comércio
- Harshen Swahili: biashara
- Ispaniyanci: comercio
- Katafanci: a̱bwuanng
- Larabci: تِجَارَة (tijāra)
- Turanci: commerce, marketing, trade, trading[1][2]