Jump to content

kawata

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Kawata abinda da ake nufi shine yima wani wurin taro ko gida kwalliya ko

Misali

[gyarawa]
  • An kawata gidan da kayan kyale-kyale

Fassara

[gyarawa]
  • English: decorations

Asalin Kalmar

[gyarawa]
  • Kawa kawata

Kawata abinda da ake nufi shine abokiya mace ko kuma babbar aminiya ta mace

Misali

[gyarawa]
  • Kawata Aisha ta rakani kasuwa sayen kayan miya