kaya

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Karin magana[gyarawa]

A kimsa kayan tafiya tun tafiya ba ta zo ba.

Haƙurin kaya sai jaki.

Kayan aras ba shi da daɗin ɗauka.