A bar kaza cikin gashinta.
Ƙwai a baka ya fi kaza a cikin akurki.
Kowa ya ci kaza shi ne da ita.
Sabo da kaza bai hana yankanta ba. Kaza mai 'ya'ya ba ta maiko. Kwarototo i (kamar) kazar kwance Bari dai, gishiri ya sauka daga kan kaza