kemikal

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman kemikal ta samo asali ne daga kalman turanci chemical.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

kemikal kalmar aro ne daga turanci dake nufin sinadarai kimiyya.[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): chemical
  • Faransanci (French): chimique
  • Larabci (Arabic): almawadu alkimyayiya - المواد الكيميائية

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.