kila
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]
Asalin Kalma[gyarawa]
Watakila kalman la'alla ta samo asali ne daga harshen larabci.
Furuci[gyarawa]
Suna (n)[gyarawa]
Kila kalmace ta hausa da ke nuna rashin tabbacin abu. Ana kuma amfani da ita yayin da mai magana ke kokwanto akan aukuwan abu, ko yiwuwar aikuwarsa.[1]
Fassara[gyarawa]
- Turanci (English): may be
- Faransanci (French): meɪ
- Larabci (Arabic): rubbama - ربما
Kalmomi masu alaka[gyarawa]
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.