kimiyya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kimiyya shine hayar samarda ƙirƙire-ƙirƙiren zamani ta hanyar amfani da ilimi da fasaha.[1] <ref>

Misali[gyarawa]

  • Buba malamin kimiyyane da fasaha
  • Makarantar kimiyya da fasaha.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,276