kindirmo
Appearance
Kindirmo Kindirmo (help·info) Wato nono da ya canza zuwa ɗan tsami kaɗan [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Anaso a sha maganin da kindirmo
- Kindirmo na gyara fata
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Kindirmo
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,66
- ↑ https://kaikki.org/dictionary/Hausa/meaning/k/ki/kindirmo.html