kotu
Appearance
Kotu zauren alkalai da suke zama domin sauraren kararraki da kuma yanke hukunci.[1]
English
[gyarawa]Court
Misalai
[gyarawa]- Anyi sauraren karan zabe a kotu
- Dan Audu ya kai karan Makwabcinsa kotu
- Alkalai sun yanke hukunci a kotu
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P37,