Jump to content

kuɓewa

Daga Wiktionary
Kuɓēwā (Abelmoschus esculentus)

Hausa

[gyarawa]

Ƙuɓewa wani nau'in kayan amfanin gona ne da ake shuka shi domin sarrafa shi a niƙa shi ya zama gari sannan ayi miya da it a idan ta bushe ko dannayar ta, ana miya da busasshiyar kuɓewa kuma ɗannayar itama.

Misali

[gyarawa]
  • Ina matuƙar san miyar kuɓewa
  • Na shanya kuɓewa

Suna

[gyarawa]

kuɓēwā ‎(t., j. kuɓēyī)[1]

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962. 542. Print.
  2. Gimba, Maina, and Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 75. Print.
  3. 3.0 3.1 Iwuọha-Ụzọdịmma da Attahir Umar Sanka, Suleiman Hamisu, Ogunyika B. Olanrewaju, Adebisi Bepo. An introduction to Hausa, Igbo, Yoruba grammar: for schools and colleges. Abeokuta, Nigeria: Goad Educational Publisher, 1996. 39.
  4. Newman, Roxana M. An English-Hausa dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 186. Print.