kujera
Appearance
Hausa
[gyarawa]Kujera abar da ake zama a kanta
Misali
[gyarawa]- Kafinta ya haɗa kujera
- Sarki yana zama akan kujera idan ya fito fada
Suna
[gyarawa]kujērāKujera (help·info) (t., j. kujērū)[1]
Fassara
[gyarawa]Kujera Kujera (help·info) Wani abin zama da aka tanada don aiki ko hutawa.
- Faransanci: chaise
- Harshen Portugal: assiento, silla
- Ispaniyanci: cadeira
- Katafanci: cuk
- Larabci: كُرْسِيّ (kursiyy), مَقْعَد (maqʿad)
- Turanci: chair, stool[2][3]
Bolanci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]kujēra[4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Awde, Nicholas, Ahmad, da Malam Barau. "21st century" Hausa: an English-Hausa Classified Word List. London: Centre for African Language Learning, 1987. 78.
- ↑ Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 632.
- ↑ Newman, Paul, da Roxana M. Newman. A Hausa-English Dictionary. New Haven: Yale University Press, 2007. 116.
- ↑ Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa Dictionary: and English-Bole Wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 111.