Jump to content

kulu

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Kulu abinda wannan Kalmar ke nufi shine wani kurji ko tsira wadda ta fito tayi tudu a jikin mutun

Misali

[gyarawa]
  • Kulu ya fito mani a fuskata yau

Kulu abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine wani abu nannadade wanda aka yi busa dashi

Misali

[gyarawa]
  • Na samu kulun zaren dinkin Keke na jiya