kurtu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kurtu shine mutumin da yake matakin farko na fara aikin musamman aikin tsaro, matakine Wanda ke ƙasa da kowa.

MISALI[gyarawa]

  • wasu Mutane sun mari kurtun soja
  • kuratan sun natsarda Zanga-zangan.
  • Ƙungiyar kare hakkin dan Adam tayi Allah wadai da hukuncin da akaima wannan kurtun ɗan sandan.

fassara

  • Larabci: تجنيد مبتدئ
  • Turanci: Recruit