Jump to content

kwanan keso

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

kwanan keso shine kwanan da gawa keyi idan mutum ya mutu gabanin akaishi kabari.

Misali

[gyarawa]
  • Malam yayi kwanan keso.
  • Ashe ado kwanan keso yayi.