Jump to content

kwano

Daga Wiktionary

KwanoAbout this soundKwano  Wani abune wanda yake mai ɗan zurfi ana amfani dashi wurin cin abinci. kalmar na nufin Bowl a harshen turanci. Ana cin abinci a cikin sa.

Suna jam'i. Kwanuka

Misali

[gyarawa]
  • Asamana shinkafa a sabon kwano
  • Kwanukan mamammu sunkare sai taaayo.
  • Ana rufin ɗaki da kwano