Jump to content

kwantsa

Daga Wiktionary

Kwantsa na nufin gurbataccen ruwa daskararre da ke fitowa a gefen idanu bayan mutum ya tashi daga bacci. Wasu lokutan kuma ykkan fiktowa mutum sanda idon sa ke masa ciwo. Da turanci ana kiran haka da Rheum.