Jump to content

kwara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Kwara wata irin nau'in kalar halittace wadda zakaga wasu mutane suna dauke da ita amma lalura ce zaka gansu farare fat basa iya cikakken gani da rana

Kwara ma'anar shine wani wanda yafi karfinka wajen fada

Kwara na nufin abu na da girman kwaya

Misali

[gyarawa]

Albasa bana tayi kwara

Kwara Kwallon dan ice da ake samu a bishiyar kaɗanya.

Misali

[gyarawa]

Hajiya tayi man kaɗe da kwarar ɗan kadanya

Misali

[gyarawa]
  • Zaharaddini yayi kwara a rabon da akayi