Jump to content

kwaranga

Daga Wiktionary

Kwaranga kalmar hausa ce wacce ake nufin lada ko ace tsani abun hawa sama wacce ake hadawa da katako ko kuma ice ko karfe da sauransu