kwarangwal

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

hausa[gyarawa]

==kwarangwal== wata kalmace wanda ke nufin cikakken mutum batare da tsokan cikinsa ba sannan kuma tana nufin wani abu da bai cika ba bisa rasa wani sassanshi skeleton a kalman turanci