Jump to content

kwaranniya

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Kalma ce ta hausa dake bayani akan wakurawa da hayaniya.

Asalin Kalma[gyarawa]

Wata kila kalmar kwaranniya ta samo asaline da yaren hausa.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Kwaranniya wato sandar tennis: dan ice ne dogo da kuma ake amfani dashi wajen wasan tennis.[1]

Aikatatu[gyarawa]

Kalmar kwaranniya a aikace ne nufin hayaniya daga sauti mara dadi ga kunnawa

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): racket
  • Faransanci (French): raquette
  • Larabci (Arabic): midrab tinis - مضرب تنس

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.