Jump to content

kwarkwata

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

suna

[gyarawa]

kwarkwata About this soundKwarkwata  Wata karamar kwaroce datake rayuwa akarkashin gashin mace sannan tana cizo. kalman tana nufin lice a harshen turanci

Misali

[gyarawa]
  • Wai abin mamaki kan hajiya asabe akwai kwarkwata
  • Yaran karkara suna fama da kwarkwata