Jump to content

kwarto

Daga Wiktionary

Kwarto shi ne dukkan wani namiji da yake neman matar da ba tashi ba da zimmar yin zina da ita.