Jump to content

kwatanniya

Daga Wiktionary

Kwatanniya wani babban daro ne wanda magina na tukwanen kasa suke gina shi domin ajiyar ruwa ko kuma bawa Dabbobi ruwan sha.