kyakyawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman kyakyawa ta samo asali ne daga harshen Hausa kyau.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kyakyawa na nufin mutum ko abu mai kyawun sifa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): handsome[2]
- Faransanci (French): belle (f), beau (m)[3]
- Larabci (Arabic): jamil almazhar - جميل المظهر[4]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ How to say handsome in French". WordHippo. Retrieved 2021-12-31.
- ↑ HANDSOME - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2021-12-31.