kyakykyawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]siffa
[gyarawa]kyakykyawa tilo: kyakykyawa, jam'i: kyawawa, siffa ne da ake danganta abu mai kyau da shi.
misali
[gyarawa]- Wannan matar kyakykywa ce.
- Dawisu dabba ne mai kyau.
karin magana
[gyarawa]- Kyakykyawan abu baya karko.
Fassarori
[gyarawa]- Turanci: beautiful
- larabci:
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Al Kamusu: Hausa Dictionary, Koyon Turanci ko Larabci, cikin wata biyu, Wallafawa: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3