kyale

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Aikatau[gyarawa]

Kyale wata kalmace wacce take nufin shariya ga wani abu ko mutum. Kuma kyale na nufin Ignore a harshen turanci

Misali[gyarawa]

  • Aisha Kyale gare ta