Jump to content

kyamara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

kyamara itace na'urar da ake amfani da ita wajen ɗaukar hoto.kyamara ana amfani da ita wajen ɗaukar bidiyo

Asali

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • An ɗauke mu hoto da kyamara
  • Shagon daukar hoton akwai kyamara

Turanci: camara

Suna

[gyarawa]

kyamāra ‎(t., j. kyamarōrī)

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Gimba, Maina, da Russell G. Schuh. Bole-English-Hausa dictionary: and English-Bole wordlist. Oakland: University of California Press, 2014. 250.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello U, 1993. 1264.
  3. Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 34.