Jump to content

kyandir

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
kyandir

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalman kyandir ta samo asali ne daga harshen Turanci candle.

Furuci

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Kyandir wani da abu ne da ake amfani dashi wajen haska wuri mai duku.[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): candle[2]
  • Faransanci (French): bougie[3]
  • Larabci (Arabic): sham'atun - شمعة[4]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Anyebe, Adam A. (2016). Development administration : a perspective on the challenge in Nigeria (First edition ed.). [Zaria, Nigeria]. ISBN 978-978-48643-6-7. OCLC 978351682.
  2. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  3. How to say candle in French". WordHippo. Retrieved 8 January 2022.
  4. CANDLE - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 8 January 2022.