kyau

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

kyau nanufin yanayin ko zubin da yake da ɗaukan hankali

Misali[gyarawa]

  • Anyi zaɓen sarauniyar kyau
  • Naga yarinya me kyau

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: beauty
  • Larabci: جميل