Kyauta
Appearance
(an turo daga kyauta)
Hausa
[gyarawa]Wataƙila kalman kyauta ta samo asali ne daga larabci. Kyauta bayar da abu ga wani ko wasu ba tare da biyan kudi ba, kawai domin mutantawa ko girmamawa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): Gift
- Larabci (Arabic): hadiat majaania - هدية مجانية
- Faransanci (French): cadeau
Misalai
[gyarawa]- Wani attajiri ya rabama talakawa kyautan kudi
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 25. ISBN 9789781601157.