Jump to content

laburare

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Laburare ɗakin karatu wanda galibi gwamnati ce ke gina shi a makarantu domin nazari da bincike akan ilimi. wato wajen karatu da bincike kenan.

Asali

[gyarawa]

Turanci: library

Suna

[gyarawa]

labùrārē ‎(n.)

  • 23 Oktoba 2014, "NASA ta kaddamad da laburare na amo", BBC Hausa:
Wannan laburare na sauti da maganganun 'yan sama jannati...

Fassara

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1264.
  2. Skinner, A Neil. Hausa Lexical Expansion Since 1930: Material Supplementary to That Contained in Bargery's Dictionary, Including Words Borrowed from English, Arabic, French, and Yoruba. Madison, Wis.: University of Wisconsin, African Studies Program, 1985. 24.