lakka

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

lakka itace doguwar jijiya dake bayan halittu.

Misali[gyarawa]

  • likitoci sunce lakkanshi ya tsinke.
  • Ko bakida lakka ne.