lantarki
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]- Lantarki kalmace ta hausa wacce take nufin na'urar zamani mai bada haske, ko kuma ita kanta na'urar da ke samar da tsarin wutan lantarkin. Haske dake faruwa yayin walƙiya babban misalin yadda al'amuran lantarki ke samuwa.[1]
Turanci
[gyarawa]- Electricity
- Light
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Nahvi, Mahmood; Joseph, Edminister (1965), Electric Circuits, McGraw-Hill, ISBN 9780071422413