larabci

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Larabci yare ne daga cikin manyan yarukan duniya wanda larabawa suke amfani da shi a wajen maganganunsu na yau da kullum.

Misali[gyarawa]

  • A makarantar mu larabci mukeyi
  • Ana koya mana larabci a makaranta

A wasu harsunan[gyarawa]

English: arab language