leta

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

leta wata nau'in kayan aiki ce da ake amfani da ita wurin kunna wuta.

Misali[gyarawa]

  • Farida ta hura wuta da leta
  • Gas din letana yaƙare
  • Dawa yana kunna taba da leta