Jump to content

lilis

Daga Wiktionary

Lilis kalma ce da ake amfani da ita domin karfafa laushin wani abu.

Misali

[gyarawa]
  • garin ya yi laushi lilis.