littafi
Appearance
Hausa
[gyarawa]LittafiLittafi (help·info) Wani abu ne de shi da ake amfani da shi wajen yin rubutu ko karatun abinda aka rubuta akwai.
Suna
[gyarawa]littāfi (n., j. littattāfai, littattāfi, littāfai, littattafī)
Fassara
[gyarawa]- Faransanci: livre
- Harshen Portugal: livro
- Inyamuranci: akwụkwọ
- Ispaniyanci: livro
- Larabci: كِتَاب (kitāb)
- Turanci: book[1]
- Yarbanci: iwe
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa language. London: University of Oxford Press, 1962.