lungu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

bayani[gyarawa]

lungu Shine kakar dake tsakanin gida da gida. haka kuma yakan zamo matsatstse guri.

misali[gyarawa]

  • yabita wannan lungun.
  • lungun sarki dukkwatane.