madara
Appearance
Hausa
[gyarawa]
Asalin Kalma
[gyarawa]madara Madara (help·info) kalmace data samo asali ne daga harshen hausa-fulani.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Madara na nufin nono da aka ta tsa daga mutum (iyaye mata) ko dabba (macen saniyya) wanda ake sha a matsayin abinci.[1]
Fassara
[gyarawa]Kalmomi masu alaka
[gyarawa]- madaran shanu
- Nono
- Kindirmo
Karin bita
[gyarawa]Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 120. ISBN 9789781601157.
- ↑ "meaning of madara in English | Hausa Dictionary | Hausa English Dictionary". kamus.com.ng. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "How to say milk in Arabic". WordHippo. Retrieved 2021-12-11.
- ↑ "Translate 'milk' from English to French". m.interglot.com. Retrieved 2021-12-11