mafifici
Appearance
Mafifici Mafifici (help·info) Duk abinda yafi saura matsayi,ɗaukaka ko nagarta. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Tadai yi suna ne kawai, amma ba ita bace mafificiyar jarumar data fi kowa ƙwarewa.
- Tambai ne mafifici a cikin ƴa ƴan Alhaji Ɗalha
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Superior
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=superior