Jump to content

magana

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

aikatau

[gyarawa]

Magana About this soundMagana  (masdarin kalmar magana, aiki mai faruwa; ana magana, ya faru; ya/ta yi magana, zai faru; zai/zata yi magana.

Ma'ana, shi ne wani ya yi furucci tare da muryar sa, ya fitar da wasu kalamai da ƙarfi.

karin magana

  • "Magana zarar bunu"

suna

[gyarawa]

magana f, pl. maganganu

Pronunciation

[gyarawa]

Derived terms

[gyarawa]
[gyarawa]

Translations

[gyarawa]

English: speak

French: parole f

German: Wort n

Proverbs

[gyarawa]

Magana jari ce]]

Magana zarar bunu ce