magudana
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman magudana ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Magudana tana nufin hanya na ruwa ko wani abu mai matsi ko kuma cibiyoyin kasuwanci ko cinikayya.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]gudun ruwa akan ta wata kafa ko kwata
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): channel
- Larabci (Arabic): qanaa - قناة
- Faransanci (French): canaliser
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 9. ISBN 9789781601157.