majina
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman majina ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna
[gyarawa]majina wani abu mai ruwa da yauki dake fita ta hanci yayin da ake mure. catarrh
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): catarrh, mucus[1]
- Faransanci (French): catarrhe
- Larabci (Arabic): nazalatun - نزلة
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.