MakabartaMakabarta (help·info) guri ne wanda al'umma suke warewa a bayan gari domin kai dukkan wani daya daga cikinsu a yayin da ya mutu.