Jump to content

Makama

Daga Wiktionary
(an turo daga makama)

Makama About this soundMakama  Duk wani abu da ake riƙo da shi, ko ace mariƙi kamar na buta, kofi, kwano da makamantarsu. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Makaman butar ya fizge
  • Kiyi riƙo da Makaman bokitin ki dauƙi ruwan

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Handle

Makama Samfuri:errorSamfuri:Category handler Mai muƙami a masauratar gargajiya ta Hausawa.[3] [4]

Misalai

[gyarawa]
  • Makaman fadar Zazzau

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
  2. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=makama
  3. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,85
  4. https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=makama