manga

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

manga

  • Sunan laƙabine wanda ake kiran Mai suna Muhammad.
  • kuma ana sama mace wacce aka haifa gabanin tagwaye.

Misali[gyarawa]

  • Naga manga amajalisa.
  • Manga uwar shanu