Jump to content

manoma

Daga Wiktionary

Manoma sune wadanda suke shuka hatsi da duk wani abun da ake shukawa domin anfani ga rayuwa kodae Kayan abinci ko kuma wadanda ake nomawa domin siyarwa.