Jump to content

manzo

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Manzo Ɗan aike ko ɗan kai saƙo.

Misali

[gyarawa]
  • Amurka ta aike da Manzon ta na musamman.
  • Manzon musamman na Majalisar ɗinkin Duniya ya gabatar da jawabi ga manema labarai.

fassara

  • Larabci: رسول
  • Turanci: messenger